UNHCR ta fitar da rahoto kan 'yan gudun hijira zuwa Turai
December 1, 2015Talla
A yayi da take futar da rahoton a yau talata ata bakin Kwamishinan ta William Spindler.
A watan Octoba a kawai akalla 'yan gudun hijira dubu 220 da suka tsallaka tekun bahar Rum, a yayin da a hannu daya alkaluman watan Nuwamba ke nuni da cewar dubu dari 140 wanda yayi kasa sosai kuma hakan baya raba hasaba da yanayin sauyin yanayi gami da dakile masu fasa kaurin jama'a da hukumomin Turkiya suke.
Fiye dai da mutane sama da dubu dari 880 dai dake neman mafaka ne suka bazama cikin nahiyar Turai a wannan shekarar wanda ya ninninka har sau hudu a shekara ta 2014.