Wasannin Bundesliga kai tsaye
October 26, 2016Bundesliga Radio Kai Tsaye ranar Asabar ma yana dauke da sabon wasa. Abdourrahmane Hassane tare da Yusuf Bala za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe 3:25 na rana agogon Najeriya da Nijar don kawo muku sharhin wasa tsakanin kungiyoyin Hoffenheim da FC Köln.
Za ku iya kama mu a tashoshin abokanan huldan DW a yankunanku, da kuma ta hanyar gajerin zango a kan mitoci 16 | 17570 kHz da mitoci 19 | 15355 kHz
Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na Intanet lokacin da ake wasan ko kuma a tashoshin abokanan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:
Najeriya:
Wazobia da Arewa Radio - Kano
Rima Radio - Sokoto
Liberty FM - Kaduna
BRC - Bauchi
Progress Radio - Gombe
Radio Gotel - Adamawa
Unity FM - Jos
Nijar:
Radio Anfani - Diffa, Konni, Maradi, Zinder
Dallol - Baleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tchibiri
Garkuwa - Maradi
Fara'a - Dioundiou, Dosso, Gaya
Hadin Kay - Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss
Murya Talaka Filingué - Filingué
Niyya - Konni
Nomade - Agadez, Arlit
Ronkondoum - Douméga
Saraounia - Konni, Madaoua, Maradi, Tahoua
Shukura - Zinder
Tambara - Tahoua
Tarmamuwa - Tessaoua
Té Bon Sé - Tillabéri
Ghana:
Focus FM - Kumasi
Justice FM - Tamale
Union 98.1 FM - Buipe
Zuria FM - Kumasi
Kamaru:
RADIO COMMUNAUTAIRE TIKIRI FM - Meiganga
RADIO SAWTU NGEENDAM - Maroua
RADIO SAWTU LINJILA - Ngaoundéré
RADIO COMMUNAUTAIRE DE MOKOLO - Mokolo
Burkina Faso:
Horizon FM - Fada-Ngourma
Côte d'Ivoire:
Tere FM - Abidjan
Mali:
Foghasss FM 94,6- Bourem
Koukia FM 107.8- Ansongo
Radio Rurale- Ménaka