1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Himma dai Matasa: 01.05.2019

May 3, 2019

Wata matashiya Saratu Muhammad Sani a jihar Kebbi Nnajeriya bayan kammala karatu a matakin jami'a maimakon jiran aikin ta kama sana'ar samar da abinci ga masu ciwon suga. Haka nan a Kaduna wani matashi ya kafa kungiya don koyar da ilimi ga yara don rage gararambar su a yankunan karkara.

https://p.dw.com/p/3HuRi