Hendrik Witbooi: Dan gwagwarmayar Namibiya gwarzon siyasa | Tushen Afirka: mutanen da suka taka rawa a tarihin Afirka | DW | 23.08.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Tushen Afirka

Hendrik Witbooi: Dan gwagwarmayar Namibiya gwarzon siyasa

Al’ummarsa na kiransa "Nanseb Gaib Gabemab" wato "macijin sari ka noke", Hendrik Witbooi ya hada kan kabilarsa ta Nama wajen bijire wa Jamusawan mulkin mallaka.