Hari ya halaka mutane 73 a Burkina Faso | Duka rahotanni | DW | 07.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Hari ya halaka mutane 73 a Burkina Faso

Jama'a da dama sun bace sakamakon wani farmaki da wasu mahara suka kai wa ma'aikata a yankin da kasar Burkina Faso da ake aikin hakar ma'aidinai yayin da mutane 73 sun rasa rayukansu lokacin harin.

Saurari sauti 03:08