Hari kan yara ′yan makaranta a Kamaru | Duka rahotanni | DW | 05.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Hari kan yara 'yan makaranta a Kamaru

Akasarin yara a yankin masu magana da Turancin Inglishi a Kamaru sun daina zuwa makarantar boko. A shekaru uku na baya bayan nan duk wadanda suka yi karambanin tafiya makarantar sun fuskanci hari daga mayakan 'yan aware wadanda suka yi kira da a kaurace wa duk wasu ma'aikatu na gwamnati a yankin.

A dubi bidiyo 03:28