Hari a kan ′yan yawan bude ido a Afganistan | Labarai | DW | 04.08.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Hari a kan 'yan yawan bude ido a Afganistan

Mutane guda 12 'Yan kasahen yammacin duniya suka raunana bayan da Kungiyar Taliban ta kai hari kansu

Wasu yan yawan bude ido na kasashen Birtaniya da Jamus da kuma Amirka su 12 wadanda suka je yawan shakatawa a Afganistan,Sun fada cikin wani tarko na kwantan bauna na 'yan Taliban a tsakanin garuruwan Bamyan da Herat da ke a yammacin Afganistan.Wani babban jami'in gwamnati na garin Heirat ya ce da dama daga cikin 'yan yawan biude ido sun samu raunika a sa'ilin da 'yan Taliban din suka harba roka a kan motarsu.