1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Isra'ila ta kai sabbin hare-hare a Siriya

Abdourahamane Hassane
March 12, 2023

Isra'ila ta kai hare-hare ta sama a kan ma'ajiyar makamai da ke yammacin kasar Siriya inda ta kashe wani jami'in sojan kasar da wasu mayaka biyu na Iran.

https://p.dw.com/p/4OZDz
Syrien Damaskus | Zerstörung nach Israelischem Raketenangriff
Hoto: Firas Makdesi/REUTERS

Isra'ila ta kai hare-hare ta sama a kan ma'ajiyar makamai da ke yammacin kasar Siriya inda ta kashe wani jami'in sojan kasar da wasu mayaka biyu na Iran. Hare-haren Isra'ila sun yi seti ne a kan rubun ajiye makamai na dakarun da ke goyon bayan Iran da ke tsakanin lardunan Tartous da Hama. A cewar Rami Abdel Rahman shugaban wata kungiyar kare hakkin bil adama da ke sa ido a yankin wato OSDH. A ranar 19 ga Fabrairu, an kashe mutane 15 a harin da Isra'ila ta kai a Damascus, a wata unguwar da ke da cibiyoyin tsaro