Hare-hare a gabashin Ghouta na Siriya a cikin hotuna | Duka rahotanni | DW | 07.03.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Hare-hare a gabashin Ghouta na Siriya a cikin hotuna

An kashe daruruwan mutane a cikin daya daga cikin hare-haren boma-bamai na gwamnatin Siriya mafi muni tun lokacin yakin ya fara a shekarar 2011. DW ta duba irin asarar da farmakin ya haddasa a cibiyar 'yan tawayen.