Hamshaƙan 'yan kasuwar Afirka masu himmaZainab Mohammed06/12/2012June 12, 2012Suna hana idanunsu barci domin cimma burin da suka sanya a gaba na inganta al'ummar da suke ciki.https://p.dw.com/p/15CszHoto: LAIFTalla Wannan shiri na musamman na gabatar da hamshaƙan 'yan kasuwar Afirka maza da mata, waɗanda suka himmatu wajen raya al'umma.