Halcia hukuma ce da gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta samar domin magance cin hanci da rashawa a kasar.
Hukumar ta Halcia dai tana aiki kafada da kafada da hukumar nan ta Tsanwar Layi wadda ke tattara korafe-korafe domin gabatarwa ga Halcia din don daukar matakin da ya dace.