Habaka karatu da harshe gida | Himma dai Matasa | DW | 04.11.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Habaka karatu da harshe gida

Tsion Kiros 'yar kasar Habasha ta ba da himma wajen buga litattafa da kuma koyar wa yara harshen Amharic, mai harrufa 300 da ake kira "fidels" wanda ke da matukar wuyan koyo.

A dubi bidiyo 03:44