Gabon: Cece-kuce kan zaben Shugaba Bongo | Zamantakewa | DW | 29.09.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Gabon: Cece-kuce kan zaben Shugaba Bongo

Ali Bongo ya lashe zaben shugaban kasar Gabon a cikin wani yanayi mai cike da rudani dama kalubale na 'yan adawa da manyan kasashen duniya.

Saurari sauti 02:36

Zanga-zangar da ta biyo bayan zabe a Gabon

Kotun tsarin mulkin kasar Gabon ta tabbatar da zaben Ali Bongo a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na 27 ga watan Agusta 2016. Sai dai abokin hamayyarsa a zaben Jean Ping dama kasashen Turai sun nuna rashin gamsuwarsu da aikin kotun tsarin mulkin. 

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin