fice a daukar hoto | Himma dai Matasa | DW | 18.10.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

fice a daukar hoto

Wata matashiya a Jamhuriyar Nijar ta yi fice wajen daukar hoto abin da ya daukaka ta tsakanin mutane.

Wata mata Hafsatu Bagaiyya, ta jajirce wajen kaucewa kalubale da wasu mazan ke fuskanta a sana'ar daukar hoto a jamhuriyar NIjar, a yanzu dai ana ganin ta a matsayin kallabi a tsakanin rauwuna ganin yadda ta yi zarra a cikin adadin mata a kasar da ke wakiltar kashi 50 cikin 100 kuma ta kasance a cikin sana'ar da al'adu da addinin ya yi wa mata hannun riga.