Fafutika ta shafin intanet na karuwa a Kenya | Duka rahotanni | DW | 25.05.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Fafutika ta shafin intanet na karuwa a Kenya

Fasaha a Kenya na kara tashe, masu amfani da shafukan intanet na karuwa kowace shekara. Daga bayanan da aka tattara akwai 'yan Kenya miliyan 20 da ke amfani da intanet daga cikin mutanen kasar milyan 40.

A dubi bidiyo 03:29