1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Faduwar farashin mai na shirin jefa Najeriya cikin matsala

December 27, 2018

Kungiyar kasashe masu arzikin danyen mai ta OPEC ta sanar da faduwar farashin mai a kasuwannin Duniya, Sai dai da alamu matakin zai yi babbar illa ga kasafin kudin Najeriya na 2019 kasancewa kasar na dogaro a kan fetur.

https://p.dw.com/p/3AhFi