Ethiopia na gina Dam kan kogin Nilu dan samun makamashi | BATUTUWA | DW | 30.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Ethiopia na gina Dam kan kogin Nilu dan samun makamashi

A daidai lokacin da kasashen yankin Nilu ke kokarin kammala tattaunawa kan batun aikin gina Dam da Ethiopiya za ta yi a saman kogin, DW ta kai ziyarar gani da ido wajen aikin ginin Dam din wanda ya haifar da rikicin diplomasiyya tsakanin Habashar da Masar.

A dubi bidiyo 03:34