Eskinder Mammo da Amanuel Abrha na tallafa wa dalibai a Habasha | Himma dai Matasa | DW | 14.03.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Eskinder Mammo da Amanuel Abrha na tallafa wa dalibai a Habasha

Eskinder Mammo mai shekaru 28 a duniya da Amanuel Abrha mai shekaru 32 a duniya daga Habasha sun hadu a Jamus sannan suna dalibai, sun kirkiri manhajar Fidel domin tallafwa dalibai. Bayan kammala jami'a, sun koma gida sun kafa kamfanin fasahar sadarwa Ahadoo Tec. Manhajar na taimaka wa dalibai da ke shirin jarrabawa a fannonin lissafi da Ingilishi da kuma ilimin kafa kamfani.

A dubi bidiyo 03:12
Now live
mintuna 03:12