1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Manhajar tallafa wa dalibai a Habasha

March 14, 2016

Eskinder Mammo mai shekaru 28 a duniya da Amanuel Abrha mai shekaru 32 a duniya daga Habasha sun hadu a Jamus sannan suna dalibai, sun kirkiri manhajar Fidel domin tallafawa dalibai a Habasha. Bayan kammala jami'a, sun koma gida sun kafa kamfanin fasahar sadarwa Ahadoo Tec. Manhajar na taimaka wa dalibai da ke shirin jarrabawa a fannonin lissafi da Ingilishi da kuma ilimin kafa kamfani.

https://p.dw.com/p/1ICnm