You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Jagorar adawar Venezuela na shirin komawa gida
Jagorar adawar Venezuela za ta koma gida domin gina kasarta
Trump ya yi barazana ga shugabar riko a Venezuela
Shugaba Trump na Amurka, ya yi wa shugabar rikon gwmanatin kasar Venezuela barazana, bayan kama Nicolás Maduro.
An fara yi wa Maduro tambayoyin tuhuma a Amurka
Shugaba Donald Trump ya ce Amurka za ta ci gaba da jan ragamar Venezuela, har zuwa lokacin da al'amura za su koma daidai
Jagoran addini a Iran ya gargadi masu zanga-zangar adawa
Mako guda kenan al'ummar Iran na zanga-zanga, don nuna damuwa kan munin tabarbarewar tattalin arzikin kasar.
Amurka ta kama shugaban Venezuela Nicolás Maduro
Spain ta yi tayin shiga tsakani, yayin da Iran ta ce harin da Amurka ta kai Venezuela karan tsaye ne ga dokokin duniya.
Iran ta gargadi Amurka da ta guji shiga harkokinta
Iran ta yi gargadi game da duk wani tsoma bakin Amurka a cikin harkokinta na cikin gida.
Mali da Burkina Faso sun haramtawa Amurkawa shiga kasashensu
Kasashe 40 shugaban Amurka Donald Trump ya haramtawa shiga kasarsa, bayan zarginsu da zama barazana ga Amurkawa.
Zelensky na shirin sake ganawa da Trump a Florida
Zelensky zai sake ganawa da Trump a Forida
Zelensky na shirin sake ganawa da Trump
Zelensky zai sake yin tattaki Amurka domin ganawa da Trump
Najeriya: Harin Amurka ne mafitar Tsaro?
Muhawara ta barke a Najeriya, bayan harin da ke zaman na farko da Amurka ta kai a kauyen Jabo da ke jihar Sakkwato.
Hanyar neman tsagaita wuta a Ukraine
Shugaban Ukraine zai gana da na Amurka nan gaba kan samar da zaman lafiya tsakanin Ukraine da Rasha.
Amurka ta kai hari kan 'yan ta'adda a Najeriya
Amurka ta kai harin sama kan IS a Sokoto bayan bukatar Najeriya.
Putin ya ce Rasha za ta cimma muradanta na yakar Ukraine
Rasha ta sanar da kwatar yankuna masu muhimmanci daga Ukraine, kuma kafin karewar 2025, za ta sake yin gagarumin kamu.
Venezuela:Matakin Amurka na toshe man fetur bai yi nasara ba
Venezuela ce kan gaba cikin kasashen duniya masu arzikin albarkatun man fetur jibge a karkashin kasa.
Shirin Yamma: 16.12.2025
Trump: An kusa daina yakin Rasha da Ukraine
Ana kusa da daina yakin Rasha da Ukraine a cewar shugaban Amurka Donald Trump.
Tsarin Trump: Dama ko matsala ga Afirka?
Manufofin harkokin waje da shugaban Amurka Donald Trump ya fitar, sun fi karkata ga cinikayya da wasu kasashen Afirka.
Ko Amurka za ta kware wa Turai baya?
Rashin fara aiwatar da sabuwar manufar tsaron da Amurka ta ayyana, ya sa wasu jami'an Jamus fatan samun mafita.
Rikici a gabashin Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango
Ana zaman tankiya inda dubban mutane suke ci gaba da tserewa daga yankin gabashin Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango.
Tura sojin Najeriya zuwa Benin ya bar baya da kura
Duk da cewar an murkushe yunkurin juyin mulki, amma matakin Najeriya na tura sojojinta zuwa Benin na haddasa cece-kuce.
Faransa za ta taimaki Najeriya don magance matsalolin tsaro
Macron ya tattauna ta wayar tarho da Tinubu wanda ya mika kokon barar magance wa Najeriya kalubalen tsaro a yankin arewa
Sojojin Burundi sun mutu a Jamhuriyar Dimukuraiyyar Kwango
'Yan tawayen M23 masu samun agajin Rwanda ne ke yaki da Jamhuriyar Dimukuraiyyar Kwango, mai samun tallafin Burundi.
Shin rikicin gabashin Kwango zai kawo karshe?
Mazauna garin Goma a gabashin Jamhuriyar Demokaradiyyar Kwango sun mayar da martani a kan yarjejeniyar zaman lafiya.
Shirin Rana: 05.12.2025
Shirin zaman lafiya ya dauki hankalin Afirka
Kasashen Ruwanda da Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango sun saka hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya.
Kwango da Rwanda sun amince da yarjejeniyar zaman lafiya
Kwango da Rwanda sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya.
Amurka za ta hana masu kisan Kiristocin Najeriya biza
Amurka ta ce za ta tsananta biza ga 'yan Najeriya da ake zargi da kashe-kashe ko tashin hankali kan Kiristoci.
Amurka ta ce Rasha na da niyyar katse yakin Ukraine
Amurka ta ce tana ganin alamu daga Rasha da ke nuna cewa tana son ta kawo karshen yakin da take yi da Ukraine.
Matsalolin yaki da cutar AIDS
Matakin Amurka na janye tallafi ya haifar da matsaloli a yaki da cutar AIDS tsakanin kasashe masu tasowa na Afirka.
NATO ta yaba wa yunkurin Trump na sulhu a Ukraine
NATO ta yaba wa yunkurin kawo karshen yakin Ukraine
Trump ya gana da Mamdani a wani yanayi na ban mamaki
Shugaba Trump ya yi ganawa cike da fahimtar da zababben magajin garin New York, Zohran Mamdani.
Taron kolin kasashen G20 a Johannesburg
Afirka ta Kudu ta kudiri aniyar baiyana tasirinta na diflomasiyya da tattalin arziki a taron G20
Trump ya fusata game da ta'asar da ake yi a Sudan
Sabon yunkurin Trump na kawo karshen rikicin Sudan
Trump ya nuna aniyar tattaunawa da Maduro
Trump ya nuna aniyar tattaunawa da Maduro
Tayin sulhu a tsakanin Trump da Maduro
Tayin sulhu a tsakanin Donald Trump da Nicolas Maduro
Kwamitin Sulhu na MDD ya amince da shirin Trump kan Gaza
Kwamitin Sulhu na MDD ya amince da shirin tura dakarun kasa da kasa Gaza
Washington: Ziyarar Mohammed Bin Salman
Ana sa ran Donald Trump da Mohammed bin Salman su tattauna kan tsaro da makamashin nukiliya da fasaha da kuma Isra'ila.
Tarayyar Afirka ta ce babu kisan kiyashi a Najeriya
Kungiyar Tarayyar Afirka, ta karyata zargin Shugaba Donald Trump na kisan kiyashi ga mabiya addinin Kirista a Najeriya.
Trump ya nemi shugaban Isra'ila ya yafe wa Netanyahu
Isaac Herzog ya sami wasikar neman yafe wa Netanyahu zargin rashawa daga shugaban Amurka Donald Trump.
Donald Trump ya yi tozali da Ahmed al-Sharaa
Donald Trump da Ahmed al-Sharaa, sun yi ganawar keke da keke a fadar White House.
Shirin Yamma: 09.11.2025
Al-Sharaa na Siriya na ziyara a Amurka
Wannan ita ce ziyara ta farko da wani shugaban Siriya ya kai Amurka tun bayan samun 'yancin kan kasar a 1946.
Amurka da Hungary sun daidaita kan makamashi
Trump ya bai wa Hungary cikakkiyar damar sayen makamashi daga Rasha kasancewar ba ta da tashar jiragen ruwa
Iran: Ba za mu yarda da tursasawa ba
Iran ta ce tana son zaman lafiya, amma babu wanda zai tursasa mata kan shirinta na makamai masu linzami da nukiliya.
Tinubu ya mayar da martani kan barazanar Trump
Tasiri martanin Tinubu kan dambarwa tsakanin Amurka da Najeriya
Najeriya: Matsayar EU kan barazanar Amurka
Kungiyar Tarayyar Turai EU ta bayyana goyon baya ga Najeriya, a kan zargin da Amurka ke mata na kisan Kiristocin kasar.
Mamdani zai iya zama magajin garin New York?
Mukami magajin garin New York na da matukar girma a siyasar Amurka
Ana shirin zaben sabon magajin garin birnin New York
Al'ummar birnin New York na shirin zaben sabon magajin gari
Najeriya: Matakan magance takaddama da Amurka
Najeriya ta dauki matakan diplomasiyya kan zargin da Amurka ta yi har da barazanar kai wa 'yan ta'ada hari a kasar.
Shirin Rana: 03.11.2025
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 22
Shafi na gaba