1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dimokuradiyya na cikin rikici a wasu sassa

Zainab Mohammed Abubakar MAB
September 15, 2022

A daidai lokacin da duniya ke fuskantar yanayi na karkatar gwamnatoci zuwa ga tsarin mulkin kama-karya, tashar DW ta yi nazarin yadda dimokuradiyya ta ci gaba da fuskantar barazana a cikin 'yan shekarun baya-bayan nan.

https://p.dw.com/p/4GwMl