1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Darasin Rayuwa

Abdoulaye Mamane Amadou LMJ
August 7, 2020

Ko kun san cewa baya ga taba fannin kiwon lafiya da annobar COVID-19 ta yi wa al'ummomin duniya cutar ta kuma shafi bangarori da dama na rayuwar yau da kullum? Ba ri mu ji yadda ta shafi rayuwar samari da 'yan mata.

https://p.dw.com/p/3gYwk