Dandalin Matasa: Matasa da suka kirkiri manhajar aika sako | Duka rahotanni | DW | 04.03.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Dandalin Matasa: Matasa da suka kirkiri manhajar aika sako

Wasu matasan Kamaru ne suka samar da wata sabuwar manhajar aika sako da buga waya da musayar hotuna da bidiyo domin maye gurbin ta kamfanin facebook. Ana iya sauke manhajar da ake kira "Ondjoss" a waya.

Saurari sauti 10:01