1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa 20.10.2022

Mouhamadou Awal Balarabe M. Ahiwa
October 20, 2022

Wasu matasan Kamaru na yin watsi da karatu suna ba da karfi a wasannin kwallon kafa saboda burinsu na zama manyan 'yan wasa a duniya. Tana ma dai kai wasun su ga tafiyar kasada ta Tekun Bahar Rum domin neman shiga kasashen Turai.

https://p.dw.com/p/4IU1u