Dandalin Matasa: 16.04.2020 | Zamantakewa | DW | 17.04.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Dandalin Matasa: 16.04.2020

Annobar Coronavirus ta tilastawa miliyoyin al'umma da suka hada da matasa zaman gida, sakamakon dokokin da mahukunta suka dauka na hana zirga-zirga domin dakile yaduwar annobar. Shirin zai yi nazari kan matasa da zaman gida.

Saurari sauti 09:43