1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa: 11.04.2019

Mouhamadou Awal Balarabe YB
April 11, 2019

Zaman girma da arziki tsakanin matasa a kasashe da suka yi fama da rikice-rikice a baya irin Chadi ya zama wani kalubale sakamakon bambanci addini da na kabila. Sai dai wasu matasa sun fara yunkurin tabbatar da hadin kai tsakanin masu jinin a jika shekaru 40 bayan yakin basasa da Chadi ta yi.

https://p.dw.com/p/3GbbB