Dalibai sun nuna fushi ga gwamnati | Zamantakewa | DW | 13.04.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Dalibai sun nuna fushi ga gwamnati

Daliban Jamhuriyar Nijar sun yi zanga-zanga domin nuna fusata da bisa yadda gwamnati take watsi da harkokin ilimi cikin kasar.

A Jamhuriyar Nijar an yi artabu tsakanin jami'an tsaro da dalibai masu zanga-zanga wadanda suka zargi gwamnati da watsi da abubuwa da suka shafi harkokin ilimi na kasar.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin