Dalai Lama shi ne shugaban mabiya addinin Bhudda a yankin Tibet.
An haifi Lhamo Dondrub wanda aka fi sani da Dalai Lama a shekarar 1935. A cikin shekarar 1959 ne ya yi gudun hijira zuwa Indiya lokacin da 'yan yankin Tibet ke bore dangane da mulkin kasar China. Dalai Lama shi ne shugaban mabiya addinin Bhudda. na Tibe na 14.