Dai-daita maza da mata a fagen ilimi | Duka rahotanni | DW | 31.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Dai-daita maza da mata a fagen ilimi

Therese Faye Diouf wata 'yar siyasa ce a garin Diarrere da ke kasar Senegal. Mai shekaru 33 kuma uwa, ta yi fice wajen samar da dai-daito ga maza da mata a fannin ilimi.

A dubi bidiyo 01:22