Corona: Yadda rayuwar matav ta sauya | Zamantakewa | DW | 29.06.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Corona: Yadda rayuwar matav ta sauya

A kasashen duniya da dama an assasa dokar zaman gida saboda dakile yaduwar wannan annoba da ta mamaye duniya baki daya, kasashen Afirka ma ba a barsu a baya ba wajen sanya dokar takaita zirga-zirga da ma ta zaman gida tilas.Mata da dama sun tsinci kansu cikin matsi na tattalin arziki baya ga cin zarafi da danniya da fyade.

Saurari sauti 09:36