Cheikh Anta Diop | Tushen Afirka: mutanen da suka taka rawa a tarihin Afirka | DW | 19.09.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Tushen Afirka

Cheikh Anta Diop

Cheikh Anta Diop ya bar gida Senegal a shekarar 1946, lokacin da ya ke matashi, zuwa birni Paris na kasar Faransa. A wannan lokacin ya yi zuzzurfan bincike kan manazarta na yammacin duniya.

A dubi bidiyo 01:33