Burkina ta kama hanyar komawa turbar dimokradiya | Zamantakewa | DW | 24.09.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Burkina ta kama hanyar komawa turbar dimokradiya

An dai ja daga tsakanin sojoji masu juyin mulki na RSP da dakarun sojan kasar ta Burkina Faso kafin shigar ECOWAS tsakani.

Burkina Faso Michel Kafando Staatspräsident hält Rede in Ouagadougou

Michel Kafando

An dai ja daga tsakanin sojoji masu juyin mulki na RSP masu bada kariya ga fadar shugaban kasa da dakarun sojan kasar ta Burkina Faso kafin daga bisani kungiyar ECOWAS ta shIga tsakani.

DW.COM