1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bunkasar sana'ar akwatin daukar gawa a Kamaru

Zakari Sadou ZUD
October 6, 2022

Sana'ar kera akwatin daukar gawa na ci gaba da samun karbuwa a wasu yankunan kasar Kamaru musamman ma Douala, cibiyar kasuwancin kasar, duk da tsana da tsangwama da wadannan masu sana'ar ke fuskanta daga wajen al'umma.

https://p.dw.com/p/4HplY