Bundesliga: Cinikin ′yan wasa mafi tsada a tarihi | Duka rahotanni | DW | 22.06.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Bundesliga: Cinikin 'yan wasa mafi tsada a tarihi

Sayan dan wasa Timo Werner daga RB Leipzig zuwa Chelsea ya kasance dan kwallon kafar kasar Jamus mafi tsada a tarihin gasar Bundesliga. Ga wasu daga cikin cinikin 'yan wasa da suka ja hankula.