Bincike kan kayan abinci a Kenya | BATUTUWA | DW | 30.06.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Bincike kan kayan abinci a Kenya

Wata mata mai suna Valentine Wacu ta dukufa wajen gudanar da bincike domin habaka noman wani nau'in abinci mai kama da shinkafa da ake kira Kinwa da nufin wadata al'ummar nahiyar Afirka da abinci mai gina jiki.

A dubi bidiyo 03:50