Bibi Titi Mohamed: ″Uwar kasa″ ta Tanzaniya | Tushen Afirka: mutanen da suka taka rawa a tarihin Afirka | DW | 20.08.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Tushen Afirka

Bibi Titi Mohamed: "Uwar kasa" ta Tanzaniya

Lokacin da Tanzaniya ta samu 'yanci, Mwalimu Julius Nyerere aka dauka a matsayin uban kasa. Amma da babu Bibi Titi Mohamed, da bai samu jigo wajen tattara kan mutane ba domin samun nasarar da yake bukata.

A dubi bidiyo 01:58