You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Bauchi
Bauchi yana cikin manyan garuruwa na arewacin Najeriya kuma garin ke zama helkwatar jihar ta Bauchi.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Ina da cancantar rike Najeriya
Ba gwamnan Bauchi ba, ko rike Najeriya zan iya - Y.Y Abdullahi, dan takarar gwamnan Bauchi ya tattauna da DW Hausa
Najeriya: Ya ake ciki a siyasar jihar Bauchi?
Wa gwamnan Bauchi da ke Najeriya Bala Mohammed yake fatan ya gaje shi, kuma ya ake ciki a sauran jam'iyyun jihar?
Bikin ranar ma'aikata: 'Yan fansho na ji a jiki
A jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabashin kasar, 'yan fanshon sun shafe shekaru 13 suna jiran hakkokinsu na gratuti.
Sabani a APC da ke zawarcin gwamnan Bauchi
Sabani a jam'iyyar APC da ke zawarcin Bala Kaura
Tarihin Hawan Sallah a Bauchi
Mun tattauna da wakilin tarihin Bauchi, inda ya bayyana mana asalin da kuma muhimmancin hawan Sallah a jihar.
Taimakon Amurka kan magance matsalolin tsaro?
Amurka tana da sojoji a Maiduguri ta jihar Borno da Kainji a jihar Niger, kafin Bauchi duk a cikin yaki da ta'addanci.
Bunkasar wasanni a shekaru 50 da kafa jihar Bauchi
Bauchi ta ciri tuta a bangaren wasanni wajen karbar bakuncin gasanni tun daga matakin kasa, na nahiya har zuwa na duniya
Shirin Yamma 03.02.2026
Shirin Yamma 03.02.2026
An cika shekaru 50 da kirkiro jihohi 19 a Najeriya
Jihar Bauchi ta cika shekaru 50 da kirkirowa lokacin da Najeriya ta tashi daga jihohi 12 zuwa jihohi 19 a shekarar 1976.
Shekaru 50 da aka kirkiro jihohi 19 a Najeriya
Rikicin gwamnan Bauchi da Wike yayi kamari
Gwamnan Bauchi a Najeriya Bala Mohammed, ya zargi ministan Abuja Nyesom Wike da kokarin kunna masa wutar rikici a jihar.
Shirin Safe 26.12.2025
Cikakken Tarihin Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Babban Shehun Islama a Najeriya Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana wa DW yadda rayuwarsa ta kasance.
Bauchi ta yi cikar kwari a jana'izar Sheikh Dahiru Usman
Bauchi ta yi cikar kwari a jana'izar Sheikh Dahiru Usman
Najeriya na alhinin rasuwar Sheikh Dahiru Bauchi
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya rasu ne yana da shekaru 101, kuma ya bar 'ya'ya sama da 70 da jikoki sama da 200.
Bauchi: Jimamin rasuwar Sheikh Dahiru Usman
Bayan sanar da rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, jama'a na tururuwa a gidan domin yin ta'aziyya a gidansa.
Tattaunawa da dan Sheikh Dahiru Bauchi
Dan marigayi Sheikh Dahiru Bauchi yayi bayani game da tasirin mahaifinshi ga zaman lafiya da kuma wasiyar da ya bayar ka
Abubuwa biyar game da Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Fitaccen malami Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya jima yana da'awar Musulunci, kuma ya yi suna wajen yin tafsirin al-Qur'ani
Rufe makarantu ne mafitar Najeriya?
Biyo bayan shawarar da jami'an tsaro a Najeriya, gwamnatin Bauchi ta dauki matakin rufe makarantun jihar baki daya.
Amsoshin Takardunku: 25.11.2025
Shirin Amsoshin Takardunku na wannan lokaci, ya lalubo muku tarihin gandun dajin Yankari da ke jihar Bauchi a Najeriya.
Bauchi: Su waye za su zuba jari a jihar?
Jihar Bauchi da ke Najeriya ta shirya taron'yan kasuwa, domin su zuba jari da nufin bunkasa tattalin arziki.
Amsoshin Takardunku 06.10.2025
Shirin wannan makon ya dubi tarihin masarautar Bauchi da ke a Najeriya daga wani sabon littafi da aka rubuta. Mun kuma tuntubi mawallafin wannan littafi da ya fito da tushe da salsalar tarihin masarautar, Alhaji Abdullahi Abba Sarakin Bauchi.
Cutar kwalara ta halaka gomman rayuka a arewacin Najeriya
An sake samun bullar cutar kwalara a jihar Bauchi a Najeriya, inda ta kashe gomman rayuka da ma kwantar da daruruwa.
Hira da gwannan jihar Bauchi Bala Mohammed
Za mu kawar da mulkin Tinubu domin kawo saukin tsananin yunwar da ya kawo mana a kasa - Gwamnan Bauchi Bala Mohammed.
Ko kun san a nan aka binne marigayi Tafawa Balewa?
Ku kalli faifen bidiyonmu, na gidan tarihin da aka binne Marigayi Alhaji Sir Abubakar Tafawa Balewa.
Bikin Sallah a Bauchi da ke Najeriya
Ana alhinin rasuwar Sheikh Dutsen Tanshi
Al'ummar musulmi a Jihar Bauchi da Najeriya baki daya na alhinin rasuwar sheikh Dr Idris Dutsen Tanshi
Hira da Usman Shehu Usman, sabon kwamishina a jihar Bauchi
Likkafar Usman Shehu Usman ta ci-gaba, inda ya tashi daga ma'aikacin rediyon DW zuwa kwamishinan watsa labarai a Bauchi.
Shirye-shiryen Kirsimeti
Taba Ka Lashe: 21.07.2021
Shadi, dadaddiyar al'ada ce ta Fulani da aka fi amfani da ita wajen neman aure. Sai dai a yanzu al'amura sun sauya. Ko ya al'adar ta shadi take gudana a yanzu? Shirin Taba Ka Lashe.
Hira da Marigayi Sarkin Ningi
Hira da Marigayi Alhaji Yunusa Danyaya Sarkin Ningi a jihar Bauchi da ke yankin arewacin Najeriya.
Najeriya: Ambaliya ta janyo asarar rayuka
Ruwan sama kamar da bakin kwarya, ya haifar da ambaliyar ruwa a kanana hukumomi 17 da ke jihohin Borno da Yobe.
Sheikh Dahiru Bauchi da gudunmawarsa
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Dahiru Usman Bauchi murna ya cika shekaru 100 a kalandar hijiriyya.
Rabon zakka ya bar baya da kura a Najeriya
Ana ba wa masu tallafi shawarwari kan yadda za su taimakawa mabukata, bayan da masu karbar zakka sun mutu a Bauch.
Taba Ka Lashe: 07.02.2024
Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan bikin Kabilar Sayawa a jihar Bauchi da ke Najeriya.
Kotun kolin ta tabbatar da zaben gwamnan Kano
Bayan share tsawo na lokaci ana kai kawo kotun kolin Najerya ta tabbatar da zaben gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf.
Rikicin makiyaya da manoma ya hallaka mutane 16 a Najeriya
Rikicin makiyaya da manoma ya hallaka mutane 16 a jihar Filato da ke Najeriya
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, 'yan gudun hijirar Filato da ke zaune a jihar Bauchi a Najeriya ke kokawa kan rashin abinci. A jamhuriyar Nijar kuwa, hukumomi ne suka fara daukar mataki kan mahauta da ke yanka dabobbi a gida ko kuma ta haramtaciyyar hanya.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji wata kotu a jihar Bauchin Najeriya ta aike da wani malamin addini gidan yari bisa zargin wasu kalaman rashin girmamawa ga manzon tsira.
Taba ka Lashe 29-03-2023
Shirin ya duba al'adun kabilar Kare-kare da ke arewacin tarayyar Najeriya.
Taba Ka Lashe: Wasu kabilru sun hade domin fahimtar juna
Wasu kabilu kimanin takwas a karamar hukumar Toro da ke jihar Bauchi a Najeriya sun hade wuri guda tare da dabbaka al'ada daya.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji yadda wani mahaifi a jihar Baucin Najeriya ya aurar da 'yarsa cikin wasa, matakin da malaman addini ke bayyana ra'ayoyinsu mabanbanta.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi yadda ma'aikatan gwamnati suka fara yajin aiki a jihar filato ta Najeriya. A Nijar gwamnati ta kafa dokar hana zirga-zirgar ababen hawa a yankin Say bayan harin ta'adda.
Shirin Safe
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni daga sassa dabam-dabam na duniya.
Fatan al'umma bayan samun mai a Bauchi da Gombe
'Yan Bauchi da Gombe na son a sama musu aiki bayan da aka samu mai a johohinsu
Fatan al'umma bayan samun mai a Bauchi da Gombe
Shugabannin al’umma da mazauna jihohin Bauchi da Gombe sun nemi a samar mu su da aikin yi da kuma tsabtatacen muhalli daidai lokacin da aka kaddamar da aikin hakar danyen mai a jihohin.
Taba Ka Lashe: 31.08.2022
Ko kun san akwai wasa tsakanin kaka da jika a kasar Hausa? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan al'ada.
Shirin Yamma
Majiyoyin sharia daga birnin Nouakchott fadar gwamnatin kasar Mauritaniya sun ce za a tuhumi tsohon shugaban kasar Mohamed Ould Abdel Aziz tare da wasu mutane 11 kan zargin cin hanci da rashawa.
Bala Mohammed ya gode wa Dattawan Arewacin Najeriya
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya gode wa Dattawan Arewacin Najeriya a bisa zabar sa cikin mutanen da suke son PDP ta tsayar da su takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP.
Najeriya: Rikicin 'yan takarar shugaban kasa a PDP
Rikici tsakanin 'yan takarar shugaban kasa a PDP
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 4
Shafi na gaba