Bankado badakalar cin hanci a harkar mai a Nijar | Duka rahotanni | DW | 19.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Bankado badakalar cin hanci a harkar mai a Nijar

A Jamhuriyar Nijar 'yan kasar na ci gaba da mayar da martani kan badakalar cin hanci ta sama da biliyan 14 da rabi na kudin Cefa da Hukumar HALCIA ta bankado musamman a matatar man fetir ta SORAZ

Saurari sauti 03:18