Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Bahrain kasa ce da ke yammacin kogin Gulf.
Kasar Bahrain ta samu 'yancin kai a shekarar 1971 daga hannun turawan mulkin mallaka na kasar Burtaniya. Tun cikin shekara ta 2011 kasar ke fuskantar tada kayar baya ta masu neman sauyi.
Cibiyar nazarin zaman lafiya SIPRI da ke Stockholm a rohoton da ta wallafa ta ce adadin makaman da ke shiga nahiyar Turai ya ninka a shekarar 2022.
A ganawarsa da shugaban Falasdinawa Mahmud Abbas, sakataren harkokin wajen Amurka ya nuna alhini a kan asarar rayuka da aka yi a sabon rikicin da ya barke a yankin.
Sakataren harkokin wajen Amirka Antony Blinken ya fara wata ziyarar aiki a yankin Gabas ta Tsakiya daga Masar, a daidai lokacin da rikici ya yi kamari tsakanin Isra'ila da Falasdinu.
Amirka ta yi kira ga mahukuntan Isra'ila da Falasdinu kan su kai zuciya nesa su nemi mafita daga rikicin da ke barazana ga tsaron yankin Gabas ta Tsakiya.
Falasdinu ta sanar da jingine aiki da yarjejeniyar tsaron hadin guiwa da 'yan sandan yankin ke yi da na Isra,ila, don tabbatar da tsaro a yankunan.
Shugaban kasar Amirka Joe Biden ya kammala ziyarar aiki da ya kai yankin Gabas ta Tsakiya a koron farko tun bayan darewa madafun iko watanni 18 da suka gabata
Shugaban Amirka Joe Biden na ziyara irinta ta farko a Gabas ta Tsakiya, wacca ya farota daga Isra'ila kafin ya zarce zuwa yankunan Falasdinawa da kuma kasar Saudiyya.
Shugaban Amurka Joe Biden a wannan Laraba zai fara ziyarar rangadi a Gabas ta Tsakiya karon farko tun bayan da ya hau karagar mulki watanni 18 da suka gabata.
Yakin Ukraine ya jawo tashin farashin alkama a duniya, lamarin da ke barazana ga samar da abinci musammama ga kasashen Larabawa wadanda gurasa ke zamar musu tushen cimaka.
Sakataran harkokin wajen na Amirka Antony Blinken ya isa a birinin Tel Aviv na israila a wani mataki na rangadi a yankin gabas ta Tsakiya da nufin samar da shirin tsagaita wuta tsakanin Isra'ilan da Falasdinu.
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta tattauna ta bidiyo da Sarki Abdullah na Jordan kan tashin hankalin da ake gani a Gabas ta Tsakiya.
Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai yi zama na musamman kan batun rikicin da ke gudana yanzu haka a yankin Gabas ta Tsakiya, kwanaki bayan hawa kujerar naki ga taron daga kasar Amirka.
Ruwan rokoki a Tel Aviv, rusau a Gaza - Rikici tsakanin Israila da Falasdinawa na kara yin kamari a 'yan kwanakin nan. Sai dai kamar kullum farar hula daga bangarorin biyu sune ke shan wuya.
Rikicin ya barke ne tun a ranar Jumma'ar makon da ya gabata, lokacin da dakarun Isra'lan suka yi wa Falasdinawan da ke cikin Masallacin Al-aqsa da ke birnin Kudus.
Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce gwamnatinsa za ta kara kaimi wajen kai hare-hare a kan Hamas, bayan ruwan rokoki da kungiyar ta yi a kudancin kasar wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane biyu.
Paparoma Francis ya kammala ziyara a Iraki