AU na shirin zaben jagora | Duka rahotanni | DW | 30.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

AU na shirin zaben jagora

Shugabannin kungiyar Tarayyar Afrka AU za su zabi magaji ko magajiyar Nkosazana Dlamini Zuma a matsayin sabo ko kuma sabuwar shugaba a kwamitin kungiyar.