Asibitin tafi da gidanka a tsaunukan Lesotho | Shiga | DW | 07.06.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Asibitin tafi da gidanka a tsaunukan Lesotho

A cikin yankunan da ke a kan tsaunuka a Lesotho samun kulawa ta likitoci ga mazauna kayukan akwai wuya, a kan haka wata tawaga ta wani asibitin tafi da gidanka ta kan isa a kauyuka domin kula da al'umma tare da da fadakar da su a kan cututtuka kamar su SIDA.

A dubi bidiyo 03:32