Anas: Koyarwa a saukake da na′urar majigi | Himma dai Matasa | DW | 26.10.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Anas: Koyarwa a saukake da na'urar majigi

Wani matashi a jihar Kano Anas Balarabe Yazid ya kirkiro na'urar nuna majigi domin saukaka hanyoyin koyarwa a makarantu ta yadda ilimin dalibai zai kara inganta.

A dubi bidiyo 01:32