SiyasaAn shiga zaman makoki a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala01/19/2015January 19, 2015Zanga-zangar ta adawa da gidan jaridar Charlie Hebdo na Faransa dai ta yi sanadin mutuwar akalla mutane goma yayin da mutane 173 suka samu munanan raunika.https://p.dw.com/p/1EMwgTalla