1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An sassauta dokar ta-bace a jihar Diffa

Gazali Abdou Tasawa
October 31, 2018

A jamhuriyar Nijar al'ummar jihar Diffa ta bayyana gamsuwarta da matakin da gwamnan jihar ya dauka na sassauta dokar ta bacen da gwamnati ta kaddamar a yankin da nufin yaki da Boko Haram.

https://p.dw.com/p/37Ryb