An rufe ofishin jakadancin Amurka a Kuala Lumpur | Labarai | DW | 30.12.2005
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

An rufe ofishin jakadancin Amurka a Kuala Lumpur

An rufe ofishin jakadancin Amurka dake birnin Kuala Lumpur na kasar malaysia bayan wata barazanar tsaro da aka samu.

Mai magana da yawun ofishin jakadancin na Amurka tace,barazanar da wasu yan taada suka yi,ta shafi ofishin jakadancin ne kadai amma banda sauran kadarorin Amurka a kasar.

Tace tana fatar zaa sake bude ofishin a ranar talata na mako mai zuwa.