IlimiNajeriyaKatsina: Shin rufe makarantu ne mafita?To view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoIlimiNajeriyaYusuf Ibrahim Jargaba ZUD/LMJ11/26/2025November 26, 2025Sakamakon matsalar tsaro da ke kara kamari a wasu sassan Najeriya musamman arewaci, gwamnatin jihar Katsina da ke yankin Arewa maso Yammacin kasar da ke fama da barazanar 'yan bindiga ta dauki matakin rufe makarantu.https://p.dw.com/p/541cFTalla