1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yamutsi yayin zabe a Guinea Conakry

March 26, 2020

Rahotanni daga kasar Guinea Conakry, sun nunar da cewa yamusti ya barke yayin zaben da aka gudanar a karshen makon jiya, inda har aka samu asarar rayuka. Zaben da Faransa ta ce ba ta amince da shi ba.

https://p.dw.com/p/3a4ez