An gaza shawo kan rikicin Isra′ila da Hamas | Zamantakewa | DW | 17.07.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

An gaza shawo kan rikicin Isra'ila da Hamas

Masar ta yi tayin samar da yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da Hamas bangarorin biyu ba su amince kan sharuddan da aka gindaya ba, kuma an ci gaba da rikici.

Fiye da mako guda ke nan ake fama da rikici tsakanin Isra'ila da Falasdinu, inda Isra'ila ke ci gaba da kai hari ba kakkautawa a zirin Gaza. Bangarori da dama na yunkurin shiga tsakani amma har yanzu an gaza gano bakin zaren warware matsalar

Mun yi mu ku tanadin wadannan rahotannin a kasa

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin