1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

Amsoshi: Kare shafukan sada zumunta daga kutse

Ramatu Garba Baba MNA
September 21, 2020

Wadanne matakai da ya kamata mutum ya bi wajen kare asusunsa na Facebook daga yi masa kutse? Shin ko mene ne dalilin da ke sa ake rufewa mutum asusun sa na Facebook na wucin gadi? A biyo mu cikin shirin don jin karin bayani daga bakin masani.

https://p.dw.com/p/3imn8