1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Rawa

Amfani da waka kan zaman lafiya

September 19, 2017

Wani matsashi mai suna Andy Batare a Jihar Bauchi da ke Najeriya yana amfani da salon wakoki saboda hadin kai tsakanin Musulmai da Kiristoci.

https://p.dw.com/p/2kH9Y
Nigeria Polizei Polizisten auf Patrouille in Bauchi
Hoto: Getty Images/AFP

A Jihar Bauchi da ke Najeriya, wani mai suna Andy Bature, ya bullo da salon hada kan mabiya addinan kirista da na msulunci ta tsigar wakoki, shi dai Andy, naganin a yanzu wakoki na da tasirin a tsaknain al'umma musamman matasa.

Wannan matashi yana amfani da wannan fasaha wajen wayar da kan mutane bisa zaman lafiya tsakanin mutanen da suka fito daga wurare daban-daban..